Nigeria Kano Bichi Radio & TV (BRTV)
Bichi Radio & TV (BRTV)
OFFLINE LIVE

Bichi Radio & TV (BRTV)

Gaskiya da Aiki Tuk'uru

An Samar da wadannan tagwayen tashoshi da nufin Zama tsangaya wajen daukar darasin abubuwan da ke faruwa, kama daga harkokin siyasa mulki da tattalin arziki.